Iyayen Afrika
Akwai Muhimman Mutane a Nahiyar Afirka da suka sha gwagwarmaya kala kala domin ganin samun ƴanci da cigaban Nahiyar mu ta Afrika.
Iyayen Afrika |
Daga cikin su akwai mutane irin su
- Kwame Nkrumah (Ghana)
- Ahmed Sekou Touré (Guinea)
- Léopold Sédar Senghor (Senegal)
- Félix Houphouët-Boigny (Ivory Coast)
- Modibo Keïta (Mali)
- Julius Nyerere (Tanzania)
- Sir Ahmadu Bello (Nigeria)
- Baare Mainassara (Niger)
- Muammar Ghaddafi (Libya)
Da dai sauran su. Wannan shafin sannu a hankali zai kawo tarihin su da gwagwarmayar da suka sha da ƙoƙarin su na ganin cigaban Nahiyar Afirka.
Iyayen Afrika |
No comments