• Breaking News

    Dauloli

     A duniyar nan tamu akwai ɗumbin Dauloli da al'umomi da akayi a sassa daban-daban na cikin duniya. A kowacce nahiya akwai shahararrun dauloli da suka gabata a tarihi. Misali a nahiyar Asiya anyi daulolin Mongoliyawa da Qing. Haka nan a nahiyar Turai anyi Daular Rum. A Nahiyar Afirka kuwa anyi Daular Tumbuktu da Daular Borno. A ƙarƙashin wannan sashen Inshallah zamu rinka kawo maku cikakkun bayanai na tarihin wadannan Daulolin.

    No comments