• Breaking News

    Al'adu

     

    Abubakar A Gwanki

    Wannan Duniya tamu cike take da al'adu da mabanbanta a sassa daban-daban na cikin ta. Zamu rinka kawo maku tarihi bayanai na al'adu da al'umomi na duniya a karkashin wannan sashe na Al'adu. Zamu rinka kokarin sabunta wannan sashe akai akai duka dai a wannan shafi na TASKA.

    No comments