• Breaking News

    Abubakar A Gwanki

     

    Abubakar A Gwanki
    Abubakar A Gwanki ne mai gudanarwa kuma ma mallakin TASKA. Ni mutum ne mai matukar sha'awar tarihi. Ina son Tarihi sosai saboda haka ne yasa nayi karance karance da dama da suka shafi sassa daban-daban na tarihi. Haka ne yasa nima naga yiwuwar na kafa nawa matattarar wanda zan rinka wallafa abubuwan da nake da fahimtar su dangane da tarihi. Dukkan wani mai son Tarihi ina bashi shawara da ya kasance da mu domin samun bayanai na tarihi a shafin TASKA.

    No comments